Kamfanin dillancin labaran kur’ani na iqna ya habarta cewa, a karshen makon da ya gabata ne kwamitin kula da aikewa da gayyato masu karatun kur’ani mai tsarki ya nada mambobin ayarin kur’ani na jamhuriyar musulunci ta Iran da aka aika zuwa aikin hajjin Tamattu a shekara ta 2024 da ake kira da Noor Caravan.
A cikin wadannan za ku ga mambobin ayarin kur'ani suna karatu a daura da masallacin Harami.