iqna

IQNA

mambobi
IQNA - Kafofin yada labaran Falasdinu sun sanar da cewa an kashe daya daga cikin 'ya'yan shugaban ofishin siyasa na kungiyar Hamas a harin da Isra'ila ta kai a Gaza.
Lambar Labari: 3490627    Ranar Watsawa : 2024/02/11

IQNA - Mahalarta gasar haddar kur'ani ta kasa da kasa karo na 7 da aka gudanar a birnin Port Said na kasar Masar sun gudanar da jerin gwano domin nuna goyon baya ga al'ummar Gaza da ake zalunta.
Lambar Labari: 3490582    Ranar Watsawa : 2024/02/03

Toronto (IQNA) Wasu kungiyoyi da masu kishin addinin Islama na kasar Canada, wadanda ke bayyana rashin jin dadinsu da goyon bayan gwamnatin kasar kan laifukan da Isra'ila ke yi a Gaza, sun sanar da cewa ba za su kara goyon bayan jam'iyyar masu sassaucin ra'ayi ba.
Lambar Labari: 3490279    Ranar Watsawa : 2023/12/09

New York (IQNA) Kwamitin Sulhu na Majalisar Dinkin Duniya ya yi Allah wadai da kakkausar murya kan harin ta'addanci na baya-bayan nan a birnin Shiraz na Iran.
Lambar Labari: 3489657    Ranar Watsawa : 2023/08/17

Tehran (IQNA) Babban Sakatariyar Hukumar Kula da Takaddun Labarai da Nazari na Majalisar Hadin Kan Kasashen Larabawa na Tekun Fasha, a ziyarar da suka kai a Majalisar kur’ani mai tsarki a birnin Sharjah, ta bayyana wannan katafaren cibiyar a matsayin cibiyar gudanar da ayyukan addini da na kur’ani da kuma fitilar wannan hanya.
Lambar Labari: 3488499    Ranar Watsawa : 2023/01/14

Tehran (IQNA) A yammacin jiya Laraba 6 ga watan Oktoba,  aka kammala gasar kur'ani mai tsarki ta kasa da kasa karo na 6 na mata ''Sheikha bint Fatimah'' a birnin Dubai.
Lambar Labari: 3487965    Ranar Watsawa : 2022/10/06

Tehran (IQNA) shugaban kasar Masar ya bukaci malaman addinin muslucni da su dauki matakan fuskantar yada kin jinin musunci da ake ta hanyar yanar gizo.
Lambar Labari: 3486165    Ranar Watsawa : 2021/08/03

Tehran (IQNA) kwamitin tsaron majalisar dinkin duniya zai gudanar da zama wanda mambobi nsa za su halarta ta hanyar yanar gizo.
Lambar Labari: 3484688    Ranar Watsawa : 2020/04/07

Tehran (IQNA) mambobi n kungiyar kasashen musulmi za su gudanar da zama ta hanyar yanar gizo domin tattauna batun corona.
Lambar Labari: 3484680    Ranar Watsawa : 2020/04/05

Bangaren kasa da kasa, kwamitin cibiyar Azhar da ke kasar Masar da ke kula da ayyukan buga kur'ani a kasar ya sanar da cewa zai dauki sabbin mambobi .
Lambar Labari: 3481714    Ranar Watsawa : 2017/07/19