IQNA

Masallacin Shajarah dake wajen Madina

IQNA – Masallacin Shajarah da ake kira Dhul Hulaifah da Masallacin Al-Ihram na daga cikin masallatan tarihi a birnin Madina.

Yana da nisan kilomita 8 a wajen Madina a yankin Dhul Hulaifah akan hanyar zuwa Makka. Wurin dai shi ne Mikatin wadanda suka tashi daga Madina zuwa Makka don aikin Hajji ko Umra.