Natsuwa wajen sauraren ayoyin kur'ani , ibada ce ta ruhi da ke lullube mai saurare cikin rahama ta Ubangiji.
Kamfanin dillancin labaran kur’ani na iqna ya shirya tare da fitar da wani shiri mai suna “Karatun aljanna,” wanda ke dauke da karatuttukan kur’ani da ba a mantawa da su daga bakin fitattun makaranta.