IQNA

Makoki Na Murnar Zagayowar Shahadar Imam Jawad a Kadhimiya

Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na iqna cewa, a ranar 6 ga watan Yunin shekarar 2024 dubun dubatar mutane ne suka gudanar da taron juyayin shahadar Imam Jawad (AS), limamin shi'a na tara.