IQNA

Aikin Hajji na karshe

IQNA - Sama da alhazai miliyan daya da dubu 500 ne suka gudanar da ibadar karshe, daya daga cikin wadannan ibadodi shi ne Ramyu al-Jamarat da ake yi a ranar Idin Al-Adha da kuma lokacin Tashriq.