Karatun Kabir Qalandarzadeh na surorin "Hujrat" da "Qaf"
IQNA - An yada sautin karatun aya ta 16 zuwa 18 a cikin suratul Hujrat da aya ta 1 zuwa ta 11 a cikin suratul Qaf, da muryar Kabir Qalandarzadeh mai karatun hubbaren Radhawi ga masu bibiyar Iqna.