IQNA

Sautukan Aljanna:

Shaht Anwar Ya Karanta Ayoyin Karshen Suratul Fajr

IQNA – Abin da ke tafe wani bangare ne na karatun makaranci na Masar Shahat Muhammad Anwar wanda ya kunshi aya ta 27-30 a cikin suratul Fajr.