Hamed Shakranjad, makarancin kasa da kasa kuma daya daga cikin jaruman shirin gidan talabijin na Mehfil a cikin kwanaki goma na farkon watan Muharram, ya halarci tarukan juyayi tare da karanta ayoyin kur'ani mai tsarki.
A nan za a iya ganin karatunsa a cikin tawagar Abdullahi bn Al-Hassan (a.s.).