IQNA

Da'irar Al-Qur'ani a Kabarin Hafez a Makon Hadin Kai

IQNA- Shahararriyar kabarin Hafez mawakin Iran na karni na 14 a birnin Shiraz ya shirya taron kur'ani a ranar 18 ga Satumba, 2024, domin tunawa da ranar haihuwar Annabi Muhammad (SAW) da makon hadin kan Musulunci.