IQNA

Fale-falen da ke ɗauke da Sunan Annabi Muhammad (SAW) a Haramin Imam Ridha

IQNA – Ana iya ganin fitaccen rubutaacen sunan Annabi Muhammad (SAW) a cikin ayyukan tayal da dama a hubbaren Imam Ridha (AS) da ke birnin Mashhad.