IQNA

Ayoyi Domin Rayuwa: Tsayin daka a gaban masu girman kai

IQNA - Ka tafi wurin fir'auna lallai shi ya yi girman kai. Sai ya ce: Ya Ubangiji ka bude min kirjina, ka saukaka mini lamarina. A cikin aya ta 24 zuwa 28 a cikin suratu Taha, mun karanta cewa: “Ka warware kulli daga harshena, domin su fahimci zancena.

Ayoyi Domin Rayuwa: Tsayin daka a gaban masu girman kai