IQNA

Mutanen Kashmir Sun Yi Zanga-Zangar Allawadai Da Kisan Nasrallah

IQNA- Dubban al'ummar yankin Kashmir ne suka fito kan tituna a ranakun 28 da 29 ga watan Satumba, 2024, domin yin tir da kisan da gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ta yi wa Sayyed Hassan Nasrallah.