IQNA

Rana ta farko a gasar kur'ani ta kasar Malaysia 2024

IQNA - A ranar 5 ga watan Oktoban shekarar 2024 ne aka bude taron karatun kur’ani mai tsarki na kasa da kasa na Malaysia karo na 64 a birnin Kuala Lumpur.