IQNA

Bikin rufe gasar kur'ani ta 2024 ta Malaysia a Hotuna

IQNA - Ccibiyar kasuwanci ta duniya dake birnin Kuala Lumpur ta gudanar da bikin rufe gasar kur'ani ta kasa da kasa karo na 64 na kasar Malaysia a daren ranar Asabar 12 ga watan Oktoba, 2024.