Karen Sihiyona ba shi da wani karfi da karfin ginin Hizbullah
Kisan mutanen da ba su da kariya a kasar Labanon ya sake bayyana irin ta'asar karen yahudawan sahyoniya ga kowa da kowa. Ya kamata masu laifi yahudawan sahyoniya su sani cewa sun yi kadan da ba za su iya haifar da babbar barna ga gagarumin ginin kungiyar Hizbullah a kasar Labanon ba. Dakarun gwagwarmaya ne zasu tabbatar da makomar wannan yanki kuma a gabansu ita ce kungiyar Hizbullah mai girman kai.