Haramin Imam Ridha Ya Bada gudunmawar Kwafin kur'ani Ga Al'ummar Lebanon
IQNA - A ranar 26 ga watan Oktoban shekarar 2024 ne haramin Imam Riza (AS) ya bayar da kwafin kur’ani mai tsarki da mafatih al-jinan ga al’ummar kasar Labanon domin nuna goyon baya ga tinkarar hare-haren haramtacciyar kasar Isra’ila.