Hubbaren Sayyida Ma’asuma a yayin tunawa da zagayowar lokacin sahadar Sayyida Zahra
IQNA – Alhazan da suka ziyarci hubbaren Sayyida Msoumeh (SA) da ke birnin Qom na kasar Iran, sun gudanar da juyayin zagayowar ranar shahadar Sayyida Zahra (AS) diyar Manzon Allah (S.A.W) a jajibirin taron a ranar Alhamis 14 ga watan Nuwamba 2024.