Ayoyin Domin Rayuwa: Hanyar Shiriya
IQNA – “Shin, ya ku ‘ya’yan Adam, ban yi muku wasiyya da cewa: ‘Kada ku bauta wa Shaidan ba. Lalle shĩ, haƙĩƙa, maƙiyinku ne bayyananne. - Ku Bauta Mini. Wannan ita ce tafarki madaidaici?” aya ta 60-61 a cikin suratu Ya-Sin.