Jama'a sun koma gidajensu a Kudancin Lebanon bayan sanar da tsagaita wuta
IQNA- Dubban al'ummar kasar Lebanon ne suka koma gidajensu a kudancin kasar Lebanon bayan tsagaita bude wuta da aka yi tsakanin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila da kuma tasirin kungiyar Hizbullah a ranar Laraba.