Baje kolin ranar Zagayowar Shahadar Zahra
IQNA- An gudanar da wani nune-nune a farkon watan Disamba na shekarar 2024 a birnin Qom na kasar Iran, don nuna yadda addinin Musulunci ya fara. Baje kolin ya zo ne a zamanin da musulmi suke gudanar da bukukuwan zagayowar ranar shahadar Sayyida Zahra (SA).