IQNA

Iraniyawa sun yi bankwana da Shahidan da ba a tantance ba

IQNA - An gudanar da jana'izar shahidan shahidai 100 da ba a san ko su waye ba na yakin da Iraqi ta yi wa Iran a tsakanin shekarun 1980-1988, wanda a baya-bayan nan aka kwato gawarwakinsu.