IQNA

Bikin rufe Sashen Mata na gasar kur'ani mai tsarki ta Iran karo na 47

IQNA - An gudanar da bikin rufe bangaren mata na gasar kur’ani ta kasa karo na 47 a birnin Tabriz a ranar 9 ga watan Disamba, 2024.