IQNA

Karatun Gholamnezhad a wajen rufe gasar kur'ani ta Iran

IQNA – Fitaccen malamin nan na Iran Mahdi Gholamnezhad ya karanta aya ta 9-15 a cikin suratul Isra’i da aya ta 40-46 na cikin suratul Nazi’at a wajen rufe bangaren mata na gasar kur’ani ta kasar Iran karo na 47 a birnin Tabriz, a ranar 9 ga watan Disamba 2024.