IQNA

Ayoyi Domin Rayuwa

Me Ka Yi Domin Lahira?

IQNA – “Ya ku wadanda suka yi imani! Ku ji tsoron Allah, kuma kowane rai ya yi la’akari da abin da zai gabatar domin gobe, kuma ku ji tsoron Allah. Lallai Allah Masani ne ga abin da kuke aikatawa,” ji aya ta 18  suratul Hashr.