Hubbaren Sayyida Fatima Masoumah a lokacin Tarukan zagayowar Lokacin Haihuwar Sayyida Zahra (AS)
IQNA – Alhazai a hubbaren Masoumeh (SA) da ke birnin Qum na kasar Iran, sun hallara don murnar zagayowar ranar haihuwar Sayyida Zahra (AS) diyar Manzon Allah (S.A.W) da yammacin ranar Asabar 21 ga watan Disamba, 2024.