Karatun Sayyid Sadiq Muslimi, memba na kungiyar matasa masu karatun kur'ani na kasar Iran yana karanta aya ta 88 a cikin suratul An-Naml a babban darasi na 12 na kungiyar matasa masu karatun kur'ani na kasa, wanda ya gudana karkashin kulawar majalisar koli ta kur'ani.