Karatun wani matashi dan kasar Iran mai karatu a kasar Indonesia
IQNA - Karatun matashin makaranci na Iran a wajen bikin ranar kasa na cika shekaru 46 da samun nasarar juyin juya halin Musulunci a otel din Burbudur da ke kasar Indonesia ya yi tasiri mai kyau a tsakanin jami'an kasar da jakadun kasashen waje.