An gudanar da jerin gwano a duk fadin kasar Iran don murnar cika shekaru 46 da juyin juya halin Musulunci
IQNA- Miliyoyin al'ummar kasar Iran ne suka fito kan tituna a fadin kasar a ranar 10 ga watan Fabrairun 2025, domin murnar zagayowar ranar cika shekaru 46 da juyin juya halin Musulunci.