IQNA

Bikin Karatun Kwaikwayo na Iran na 2025

IQNA - A watan Fabrairun shekarar 2025 ne aka gudanar da bukin karatun kwaikwayo na kasar Iran a birnin Qazvin dake yammacin kasar.