IQNA

Musulman duniya sun fara azumin watan Ramadan 2025

IQNA – Musulmi a fadin duniya sun gudanar da bukukuwan ganin watan Ramadan mai albarka a ranakun 1 da 2 ga Maris, 2025, ya danganta da ganin wata a yankinsu.