IQNA

Haramin Qom Mai Girma Ya Gudanar Da Tafsirin Alqur'ani Mai Girma Na Ramadan

IQNA - Ana gudanar da tafsirin karatun kur’ani mai tsarki a hubbaren Sayyida Masoumeh (SA) da ke birnin Qum na kasar Iran a kowace rana a cikin watan Ramadan.