Kamfanin dillancin labaran Sama na Falasdinu ya bayar da rahoton cewa, wani matashi dan kasar Tunusiya mai suna Mohamed Amin Tawahiri ya nuna rashin amincewarsa da huldar kasuwanci da Carrefour da Isra'ila da wannan mataki.
Hotuna da bidiyo na wannan fage an yi ta yada su ta yanar gizo da yawa kuma sun haifar da martani daban-daban.