Iraniyawa A Dukkanin Birane Kasar Na Gudanar Da Jerin Gwanon Nuna Goyon Bayansu Ga Gwamnatin Kasar
IQNA - Miliyoyin Iraniyawa suna ci gaba da gudanar da jerin gwanon nuna goyon bayansu ga gwamnatin kasar wajen fuskantar harin ta'addancin da Amurka da Isra'ila suka kaddamar a kan kasar.