Surorin Kur’ani (59)
Bayan hijirar da musulmi suka yi zuwa birnin Madina a zamanin Manzon Allah (S.A.W) gungun yahudawan da suka rayu a wannan gari sun kulla kawance da musulmi domin taimakon juna a lokacin yakin. Yahudawa sun karya yarjejeniyar, suka shiga cikin makiya musulmi, wanda ya sa aka kori Yahudawa daga wannan kasa.
Lambar Labari: 3488576 Ranar Watsawa : 2023/01/29