Tehran (IQNA) Rundunar ‘yan sandan kasar Sweden ta sanar a jiya, 27 ga watan Fabrairu cewa: Ba a ba da izini ga wanda ya nemi ya kona kur’ani a gaban ginin ofishin jakadancin Iraqi da ke Stockholm ba.
Lambar Labari: 3488677 Ranar Watsawa : 2023/02/17