Tehran (IQNA) Kwanaki kadan gabanin fara azumin watan Ramadan daya daga cikin shugabannin na hannun daman Faransa ya soki yadda ake samar da kayayyakin halal a shagunan kasar tare da bayyana hakan a matsayin wani yunkuri na musuluntar da kasar Faransa.
Lambar Labari: 3488823 Ranar Watsawa : 2023/03/17