Bangaren kasa da kasa, yan bindiga mabiya addinin kirista a jamhuriyar Afirka ta tsakiya sun sake kaddamar da hari kan musulmin kasar tare da kashe mutane 10.
Lambar Labari: 3350580 Ranar Watsawa : 2015/08/23
Bangaren kasa da kasa, an gudanar da wani taro na karatun kur’ani mai tsarki a birnin Capetown na kasar Afirka ta kudu tare da halartar makaranta daga Masar, Sudan, Iraki da kuma Malayzia.
Lambar Labari: 3328727 Ranar Watsawa : 2015/07/15
Bangaren kasa da kasa, wanda ya wakilci Afirka ta kudu a gasar karatun kur’ani mai tsarki ta kasa da kasa da ke gudana a jamhuriyar muslunci ya bayyana cewa ya koyo karatun kur’ani ne ta hanyar saurare ba tare da malami ba.
Lambar Labari: 2678832 Ranar Watsawa : 2015/01/06
Bangaren kasa da kasa, shugaban majalisar malaman addinin musulunci a kasar Afirka ta kudu ya bayyana cewa babbar manufar kafa kungiyar 'yan ta'addan Daesh ita ce kawar da hankulan al'ummomin duniya daga barnar da Isra'ila take tafkawa.
Lambar Labari: 1457588 Ranar Watsawa : 2014/10/06
Bangaren kasa da kasa, an nada wakili na musamman na kungiyar kasashen musulmi a jamhuriyar Afirka ta tsakiya a da nufin samun fahimtar juna da kuma dakushe yunkurin kawar da musulmi da ake yi a kasar.
Lambar Labari: 1384483 Ranar Watsawa : 2014/03/08
Bangaren kasa da kasa, malaman addinin muslunci daga kasashen nahiyar Afirka na ta kokarin ganin an kawo karshen kisan kiyashin da masu dauke da makamaio na mabiya addinin kirista suke yi wa mabiya addinin muslunci a kasar babu kakkuatawa.
Lambar Labari: 1376965 Ranar Watsawa : 2014/02/18