iqna

IQNA

IQNA - Shehul Azhar ya fitar da sako tare da jajantawa shahadar shugaban kasar Iran da tawagarsa a hatsarin jirgin sama mai saukar ungulu.
Lambar Labari: 3491193    Ranar Watsawa : 2024/05/21

Bangaren kasa da kasa, a gasar karatun kur'ani mai tsarki ta kasa da kasa da aka gudanr a birnin Dubai na kasar hadaddiyar daular larabawa an girmama babban malamin Azahar a matsayin babban mutum na duniya musulmi na wannan shekara.
Lambar Labari: 1425377    Ranar Watsawa : 2014/07/03