Sengal

IQNA

Bangaren kasa da kasa, an bude wata cibiyar addininmuslunci ta mabiya tafarkin iyalan gidan manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi da iyalan gidansa tsarkaka a kasar Senegal da nufin bunkasa ayyukan na isar da sakon addini.
Lambar Labari: 1425419    Ranar Watsawa : 2014/07/03