Afric

IQNA

Bangaren kasa da kasa, a I gaba da kiran da ake yin a kawo karshen yakin Gaza, mahukunta a bangaren diplomasiya a Afirka ta kudu sun jadda wajabcin kawo akrshen zubar da jinin fararen hula daIsra'ila ke yia yankin zirin gaza.
Lambar Labari: 1436237    Ranar Watsawa : 2014/08/05