Bangaren kasa da kasa, babbar kungiyar masu kishin islama a kasar Pak istan ta yi kakkausar suka da yin Allawadai kan yadda kasashen duniya suka yi shiru tare da nuna halin ko in kulak an kisan kiyashin da Isra’ila ke yi a Gaza.
Lambar Labari: 1438793 Ranar Watsawa : 2014/08/12