Swazilad

IQNA

Bangaren kasa da kasa, wasu bayanai sun tabbatar da cewa ana samun ci gaba a kasar Swazilnad da ke nahiyar Afirka a bangarori daban daban cikin sauri da hakan ya hada har da bangaren addinin muslunci sakamakon Karin wayewa da ake samu tsakanin al’ummomin nahiyar.
Lambar Labari: 1440693   Ranar Watsawa : 2014/08/18