Bangaren kasa da kasa, babbar cibiyar bayar da fatawa ta kasar ta bayyana kungiyar yan ta'addan daesh da cewa tana tafka barna da kashe mata da kanan yara duk da sunan yaki a addinin muslunci.
Lambar Labari: 2617672 Ranar Watsawa : 2014/12/11
Bangaren kasa da kasa, babbar cibiyar da ke kula da harkokin addini da kuma bayar da fatawa a kasar Masar ta fara aiwatar da wani shiri na wayar da kan al'ummomin kasashen yammacin nahiyar Afirka kan sahihiyar fahimta ta addini.
Lambar Labari: 1450411 Ranar Watsawa : 2014/09/15
Bangaren kasa da kasa, bababr cibiyar da ke kula da bayar da fatawar muslunci a kasar Masar ta Darul Ifta ta bayyana abin da 'yan ta'adda a Najeriya suka yi na kafa a bin da suka kira daular musulunci abin abn takaici ne da Allawadai.
Lambar Labari: 1444082 Ranar Watsawa : 2014/08/28