Karima

IQNA

Bangaren kasa da kasa, Sheikh Ahmad Karimah daya daga cikin malaman Azhar ya bayyana cewa irin matakin da jami'ar Azhar ta dauka dangane da tafiyarsa zuwa Iran yana da matukar ban mamaki.
Lambar Labari: 1452346   Ranar Watsawa : 2014/09/21