Karima

IQNA

Bangaren kasa da kasa, Sheikh Ahmad Karima h daya daga cikin malaman Azhar ya bayyana cewa irin matakin da jami'ar Azhar ta dauka dangane da tafiyarsa zuwa Iran yana da matukar ban mamaki.
Lambar Labari: 1452346    Ranar Watsawa : 2014/09/21