Abdollahiyan

IQNA

Bangaren kasa da kasa, mataimakin ministan harkokin wajen kasar Iran ya bayyana cewa irin matakin da kasashen musulmi suka dauka na nuna halin ko in kulak an abin da ke faruwa a palastinu shi ne ke karfafa gwiwar ta’addancin Isra’ila.
Lambar Labari: 1472738    Ranar Watsawa : 2014/11/12