Bangaren kasa da aksa, an gudanar da gagarumin jerin gwano a ranar 13 ga December a birnin Paris domin nuna rashin amincewa da yadda kungiyoyin masu kamar adinin muslunci a kasar suke ta kara zafafa adawarsu ga musulmi duk kuwa da cewakafofin yada labarai sun yi kan hakan.
Lambar Labari: 2618354 Ranar Watsawa : 2014/12/14