Bangaren kasa da kasa, mabiya addinin muslunci a birnin Prophit na kasar Faransa sun gudanar da taron maulidin manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi da iylan gidansa tsarkaka a daren jiya.
Lambar Labari: 2668372 Ranar Watsawa : 2015/01/02