Cameron

IQNA

Bangaren kasa da kasa, Firayi Ministan Birtaniya David Cameron ya ce al'ummomi masu 'yanci suna da hakkin su yi izgili da addini, a karkashin dokar 'yancin bayyana ra'ayi da fadar albarkacin baki.
Lambar Labari: 2729266    Ranar Watsawa : 2015/01/19